Dangantakar arewacin Najeriya da wasu kabilun kudancin kasa

0 Views· 08/15/23
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya
0 Subscribers
0

Shirin Al'adunmu Na Gado na wannan maako ya kawo batutuwa  da dama da suka hada da irin dangantakar da ke tsakanin kabilun arewacin Najeriya da  na kudancin kasar. Mazauna arewacin Najeriya da akasarinsu yan kasuwa ne,na gudanar da harakokinsu na kai da kawo daga wani yankin zuwa wanin yankin daban,to sai dai wasusu a maimakon fatauci,b sun ruggumi almajiranci da iya sani da suke da shi da nufin korewa bakin kuda ta hanyar  zuwa kudancin kasar a wancan lokaci. 

Show more

 0 Comments sort   Sort By


Up next