Muhallinka Rayuwarka: Matakin gwamnatin Najeriya kan samar da abinci

0 Views· 07/22/23
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka
0 Subscribers
0

Shirin "Muhallinka Rayuwarka" a wannan makon tare da Nasiru Sani ya duba dokar ta baci da gwamnatin Najeriya ta sanyawa bangaren abinci, domin kaucewa fadawa karancin abinci.

Show more

 0 Comments sort   Sort By


Up next