Kan ranar yaki da cuta mai karya garkuwar jiki ta duniya

1 Views· 12/01/22
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
0

Lura da yadda cutar HIV mai karya garkuwar jikin dan adam ke ci gaba da kasancewa barazana ga sha’anin kiwon lafiya, wannan ya sa Hukumar Lafiya ta Duniya ta kebe ranar 1 ga watan disambar kowace shekara domin wayar da kn jama’a dangane da yadda za a yaki wannan cuta. Kwayar cutar wadda aka tabbatar da ita a kimiyance tun a 1981, kawo yanzu ta harbi mutane sama da milyan 33, yayin da ta yi sanadiyyar mutuwar wasu fiye da milyan 25 a sassan duniya. Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin.

Show more

 0 Comments sort   Sort By


Up next