Tambaya da Amsa: Bayani kan yadda tabbatuwar juyin mulki yake
0
0
0 צפיות·
08/12/23
Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan mako tare da Micheal Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyi masu sauraro ciki harda yadda ake yin juyin mulki, da kuma yadda ake tabbatar da cewa an samu nasara a kai. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.
להראות יותר
0 הערות
sort מיין לפי